

Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta yi barazanar tafiya yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, sakamakon karancin kudi da tsadar man fetur da suka addabi mutane...
Hukumar INEC ta ce, ta gyara dukkan matsalolin da ta fuskanta a yayin zaben shugaban Kasa da na yan majalisun tarayya, gabanin zaben gwamnoni da za...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa yan kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano bisa iftila’in gobara da...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Kungiyar gamayyar fararen hula da ke sanya ido kan harkokin zabe da inganta dimukradiyya a Nijeriya watau Transition monitoring Group TMG, ta ce, akwai fargabar samun...
Masanin harkokin siyasar nan na jami’ar Bayero ta Kano Dakta Riya’u Zubairu Maitama, ya ce akwai babban kalubale a gaban hukumar INEC na tabbatar da cewa...
Hukumomi a jihar Kaduna sun sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Unguwannin Juju da Mabuhu da Ungwar Wakili duk a yankin karamar hukumar Zangon...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Nijeriya NBC, ta ce za ta rufe duk wata tasha da ta karya dokar hukumar. Mai magana da yawun...
Rikici ya kaura a jihar Katsina tsakanin magoya bayan jam’iyyun APC mai mulki da kuma ta NNPP mai adawa. Rahotonni sun bayyana cewa, rikicin ya barke...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya raka tsohon Gwamnan Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau gida cikin tawagar gwamnati bayan gudanar da Janaizar Marigayi Sani...