

Cibiyar yaɗa al’adun gargajiya na ƙasar Birtaniya , British Council ta tabbatar da cewar zata cigaba da yin duk mai yiwuwa ta hanyar haɗaka da kuma...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin jagorancimn mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta yanke wa Abduljabbar Nasir Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya....
Wani Masanin tattalin arziki dake kwalejin Sa’adatu Rimi a nan Kano, Dr Abdussalam Muhammad Kani ya ce, dokar takaita cirar tsabar kudi a bankuna bashida alaka...
Tawagar kwallon kafa ta kasar Argentina ta zama ta farko da ta kai ga wasan karshe a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 dake gudana...