Labaran Wasanni4 years ago
LMC ta ci tarar Kano Pillars tare da dakatar da shugaban ta Jambul
Kamfanin shirya gasar Premier League ta Najeriya LMC, ya kori shugaban gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Alhaji Surajo Shuaibu Jambul kwata-kwata daga gasar bayan...