Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...
Hukumar kwallon kafa ta karamar hukumar Gezawa wato Gezawa town football association za ta rufe musayar ‘yan wasa a ranar Alhamis 23 ga watan Satumbar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta yi haɗin gwiwa da kasuwannin sayar da wayoyin hannu domin su riƙa samun bayanan masu ƙwacen waya. Jami’in...
Hukumar Kwallon kafa ta Duniya FIFA, na shirin gudanar da babban taro kan bukatar sauya buga gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru 2. Taron dai...
Rundunar ƴn sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 5 da ta ke zargin suna kai wa ƴan bindiga man fetur. Kazalika rundunar ta zargi cewa...