

Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmad Lawan ya bukaci kwamitin da zai yi nazari kan dokar man fetur da shugaba Buhari ya mika mata ya gaggauta mika...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta All Star Sheka, ya ce rashin sakawa a rai wasanni sana’a ne da al’ummar kasar nan ba...
Ministan kwadago da samar da aikin yi Dakta Chris Ngige ya ce, karuwar rashin aikin yi Barazana ce ga ƙasa . Ministan ya bayyana hakan lokacin...
Wasannin da za’a buga yau Laraba 15 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun kwallon kafar Turai ta Champions League. CHAMPIONS LEAGUE...
Matan unguwar “Cika Sarari” da ke Medile a ƙaramar hukumar Kumbotso anan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana. Zanga-zangar ta su, sun yi ta ne...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan halin da ake ciki game da annobar amai da gudawa, wadda ta ɓullo a wasu yankunan jihar. A...
Rahotanni sun ce an kashe shugabann kungiyar ISWAP Abu Musab Al-Barnawi a Jihar Borno, ɗaya daga cikin kungiyoyin dake kai munanan hare-hare suna kashe jama’a a...