Wasannin da za’a buga yau Talata 14 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champion League. Barcelona VS Bayern Munich ...
Masanin tsaro a jamiar Yusuf Maitama Sule a nan Kano ya ce, jihar na cikin barazanar tsaro sakamakon yadda ake samun bakin fuska a cikin a...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara shirye-shirye domin daƙile ambaliyar ruwa a faɗin jihar. Mai bawa Gwamnan Jihar Jigawa shawara a kan cigaban al’umma Hon Hamza Muhammad...
Yayin da jami’an tsaron Jihar Zamfara ke ci gaba da ragargaza ƴan bindiga a Jihar, tun bayan katse layukan waya a Jihar, al’ummar garin na cigaba...
Uwargidan shugaban ƙasa Aisha Muhammadu Buhari, ta yi fashin baki kan wani bidiyo da ta wallafa a shafinta na Instagram wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin...
Rahotanni daga hukumar lura da kotunan musulunci ta jihar Kano na cewa an shiga ruɗani sakamakon zargin ɓatan dabon kuɗaɗen marayu. Bayanai sun nuna cewa zunzurutun...