

Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sababbin cibiyoyin kula da masu fama da cutar daji a wasu asibitoci goma sha biyu da ke sassa daban-daban na...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da kamfanin jirgin sama na Emirates daga fita Najeriya tsawon sa’o’i 72. Hukumar kula da sufurin Jiragen sama ta Najeriya ce...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta buƙaci masarautar Bichi da ta cigaba da baiwa majalisar haɗin kai wajen samun nasarar gudanar da ayyukan cigaban al’ umma....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce daga yanzu ya fara daukar mataki kan kalaman batanci ga Annabi da Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi, tare...
Mai horas da masu tsaron ragar Super Eagles Alloy Agu ya tabbatar da cewa hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta fara biyanshi wasu daga cikin kudaden...
Jam’iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara wadda ta daɗe tana fama da rikicin cikin gida, lamarin da ya kai ga rasa kujerar Gwamna a zaben...
Sakamakon rahotanni da aka samu dangane da kalaman na tunzura Jama’a da ka iya kawo tashin hankali da sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ke yi majalisar zartarwar...
Gwamnatin Tarayya ta amince da samar da jami’o’I masu zaman kansu guda 20 a fadin kasar. Ministan ilimin kasar Mallam Adamu Adamu, ya sanar da haka...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci duk masu cibiyoyin kiwon lafiya na zaman kansu, da su bi umarnin da kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar...
A makamanciyar irin wannan ranar ce ta uku ga watan Fabrairun shekarar 1996 kasar Afrika ta Kudu ta kafa tarihin lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar...