

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce, a shirye yake da ya ajiye mukamin sa na gwamna matukar hakan zai sa a samu zaman lafiya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a na tsawon awanni ashirin da hudu a garin Jangebe da ke yankin karamar hukumar Talata Mafara, farawa...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC ta yi ƙarin bayani kan rashin biyan ma’aikatan wucin gadi da suka yi mata aiki lokacin zaɓen...
Wasu ƴan bindiga sun afkawa garin Rurum na ƙaramar hukumar Rano da ke nan Kano. Rahotonni sun ce, ƴan bindigar sun shiga garin ne da misalin...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi watsi da shirin Gwamnatin Kano na shirya muƙabalar malamai. Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin...
Babban sakataren kwamitin Olympic na kasa Olabanji Oladapo, ya ce, za a bai wa ‘yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle da suka samu damar zuwa gasar Olympic...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF Amaju Pinnick, ya ce, shi bai ga wani kalubale ba dan tawagar Super Eagles ta bi jirgin ruwa zuwa...
Kungiyar kwallon Kwando ta Atlanta Hawks ta raba gari da mai horar da ‘yan wasanta Llyod Pierce, sakamakon rashin tabuka abin a zo a gani da...
Daya daga cikin ‘ya’yan fitaccen attajirin nan da ke jihar Katsina Alhaji Dahiru Mangal wato Nura Dahiru Mangal ya rasu sanadiyar hatsari da ya yi...
Kungiyoyi da dama a nahiyar Turai da fadin duniya, sun dau dogon zango suna samun nasara a wasanni daban-daban da suka fafata a gasar wasanni daban-daban....