

‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars sun kauracewa sansanin daukar horo sakamakon rashin biyan su albashin watanni biyar. Hukumar gudanarwar kungiyar ta umarci ‘yan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata tsayar da jarrabawar zangon karatu na uku a makarantun kudi na jihar matukar suka gaza rage kudaden makaranta daga kaso...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada dakataccen kwamishinan ayyuka da raya birane Injiniya Mu’azu Magaji a matsayin shugaban kwamitin kula da aikin shimfida bututun...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya umarci mai bashi shawara kan Kafafan yada labarai na internet Salihu Tanko Yakasai da ya dawo bakin aiki...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta ce bata san da akwai wata yarjejeniya tsakaninta da kungiyar Barcelona ba ta shiga sabuwar gasar kasashen nahiyar turai...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta canja tsarin filin wasanta na Old Trafford ta yadda zai dauke mutane 23,500 daidai da dokar bada tazara tsakanin...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da sunayen Alkalan wasa hudu daga Najeriya da zasu busa wasan Congo da Eswatini da za a yi...
Kamfanin shirya gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato LMC ya tabbatar da amincewa da yin canjin ‘yan wasan sau biyar yayin gudanar da gasar NPFL...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta zabi dan kasar Kenya Peter Kamaku a matsayin alkalin wasa da zai jagoranci wasan Najeriya da Sierra Leone a...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da cewa kungiyar kwallon kafa Najeriya Super Eagles za ta fara wasan zagaye na biyu a wasan neman...