

Ranar yada labarai don ci gaba ta duniya, rana ce da ke mayar da hankali wajen fito da dabarun fitar da bayanai ta hanyar jin ra’ayoyin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ayyana ranar 24 ga watan Oktobar kowace shekara a matsayin ranar yaki da cutar shan...
Shugaban hukumar hasashen yanayi ta kasa Mr. Clement Nze ya ce, gwamnatin tarayya zata raba tallafi ga wasu jihohin kasar nan da ambaliyar ruwa ta shafa...
Kwalejin ilimi ta tarayya a nan Kano FCE ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa a matsayin ranar da za a koma...
Kwamitin shugaban kasa da ke bincike kan ayyukan ‘yan sanda ya ba da shawarar hukunta ‘yan sandan SARS 16 sakamakon zarginsu da kisan kai a jihohin...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF Ahmad Ahmad na cigaba da samun goyon baya ga mafi yawancin shugabannin kungiyoyin kwallon kafa a kasashe da...
‘Yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle a Najeriya sun koka kan rikicin da hukumar take fama dashi tare da yin kira ga mahukunta a hukumar da su...
Gwamantin Kano ta ce zata cigaba da kyautata alakar ta da Kasar Indiya wacce aka jima ana yin ta. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana...
Gwamnatin jihar Katsina tare da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya DFID, sun raba kudi naira miliyan 188 ga wasu dalibai mata guda dubu uku da...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta amince da sabuwar dokar hakar ma’adanai a Jihar, wadda ta ba da damar haka tare da karbar kudaden haraji daga masu...