

Rahotanni daga unguwar Ƴan Kaba da ke nan Kano na cewa an samu wani matashi ya rataye kansa a jikin bishiya Matashin ɗan shekaru 29 mai...
Manyan ‘yan wasan kwallon Tennis za su killace kansu a birnin Adelaide dake kasar Australia yayin da ake tunkarar gasar Australian Open. A dai makon gobe...
An dage dawowa ci gaba da wasannin rana ta biyar a gasar kwallon kafa ta mata a Najeriya sakamakon rashin cika ka’idojin gwajin cutar Korona a...
Hukumar KAROTA ta ce, kamata ya yi ayi mata kyakykyawar fahimta akan ayyukanta na tsaftace harkokin sufuri a Tituna domin tana yi ne don sauya dabi’ar...
Kungiyar Kwadago reshen jihar Kano ta yi barazar gurfanar da gwamnan jihar Abdullahi Dr Abdullahi Umar Ganduje a gaban Kotu mudin bata dakatar da zaftari albashin...
Hukumar samar da lambar katin dan kasa a nan Kano ta ce, cunkoson al’umma da ake samu a cibiyoyin samar da katin dan kasa a jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo har ma da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne za a fara yiwa allurar riga kafin cutar...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce za ta rika daukar matakin hukuncin daurin watanni shida ko zabin tara ga duk...
Hukumar hana fasa-kwauri ta kasa ta sami nasara kama tarin harsasai da ya haura fiye da dubu biyar a jihar Imo dake kudancin kasar nan a...
Dan siyasar nan na jam’iyyar APC Alhaji Bello Isah Bayero ya rasu a daren ranar Alhamis. Iyalan marigayin sun shaida wa Freedom Radio cewa, marigayin ya...