

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa Dan jarida yana da muhimmiyar rawa da zai taka wajen wanzar da zaman lafiya da...
A na zargin wani matashi da hallaka abokin sa a unguwar sheka gidan leda a karamnar hukumar Kumbotso. Lamarin dai ya faru ne a yammacin jiya...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya sanar da naɗin Alhaji Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau na goma sha tara. Wannan na cikin wata...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa Kwastam ta cafke wani mutum dauke da katin cirar kudi na ATM Sama da guda dubu biyar, a filin jirgin...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mesut Ozil ya nemi a bashi dama don ya cigaba da biyan albashin Jerry Quy, da ke yin shigar...
Tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Samson Siasia, ya bayyana takaicin sa bisa jinkirin cigaba da sauraron shari’ar sa a kotun...
Diego Schwartzman ya yi nasarar doke Dominic Thiem a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar French Open. Sun dai shafe sa’anni biyar...
A zaman majalisar dokokin jihar Kano na yau shida ga watan October ƴan majalisun sun mayar da hankali wajen nemawa yankunansu hanyoyi duba dacewa matsalar hanya...
Gwamantin jihar Kano tace bata amince wata ƙungiya daga wata jiha tazo Kano don yin rijistar shiga tsarin da gwamnatin tarayya ta fito da shi na...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’i ya gabatarwa majalisar dokokin jihar kasafin kuɗin shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya. Kasafin ya kai naira biliyan dari...