

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da mayar da hukumar yi wa ‘yan kasa rijista ta NIMC zuwa ma’aikatar sadarwa ta zamani a birnin tarraya Abuja....
Kotun kolin kasar nan ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu a zaben da aka gudanar ranar 16 ga watan Nuwamban...
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...
Bilal Musa Bakin Ruwa jami’in hulda da jama’a na Kungiyar Kima ta kasuwar kantin kwari ya kalubalanci gwamnatin jihar Kano kan gaza gudanar da zabe a...
A makon da ya gabata ne rikici ya kunno kai a tsakanin sojojin bakan dake kare muradun gwamnatin Kano a kafafan yada labarai bayan da maitaimakawa...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙalubalanci wasu cikin dattawan Kano kan matakin da suka ɗauka na kai wa shugaba Muhammadu Buhari ƙorafi kan batun ƙarɓo bashi da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata samar da hukunci mai tsauri ga direbobin adaidaita sahu dama ɗaiɗaikun jama’a wadanda su ke karya dokar fita a ranakun...
Mambobin kwamitin ayyuka na majalisar wakilai ta tarrayya sun kai ziyara fadar gwamnatin Kano. Shugaban kwamitin Abubakar Kabir Bichi ya ce sun kai ziyarar ne a...
Hukumar ƙarɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta yi iya ƙoƙarin ta wajen ganin ta magance ta’azzarar farashin Shinkafa sai dai a...