

Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta rabe gida biyu sakamakon bullar wata sabuwar kungiyar da ta kira kanta da suna sabuwar kungiyar lauyoyi ta kasa NNBA...
Sarkin Kano murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya bukaci al’ummar kasar nan da su rika zaban shugabanni na gari ba tare da la’akari da jam’iyya...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun tarwatsa wani sansanin masu tayar-da-kayar-baya da aka fi sani da Darussalam a yankin Uttu da ke karamar hukumar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta shirya tsaf domin tunkarar zaben Gwamnan da za’a gudanar ranar sha tara ga watan gobe...
Gwamnatin jihar Kano ta sahalewa Daliban dake rubuta Jarabawar kammala Sakandire ta yammacin Afrika WAEC fita a gobe asabar duk da cewa za a gudanar tsafatar...
Yusuf Mai Kano Zara Kofar Na’isa daga jam’iyyar PDP a Kano ya yi kakkausar suka kan shirin Gwamnatin jihar Kano na karbo bashi daga kasar China....
Dan wasan Kungiyar Barcelona na kasar Faransa, Antoine Griezmann ya ce zai bar kungiyar sa tun kafin su fara haduwa da sabon kocin kungiyar, Ronald Koeman....
Al’ummar unguwar dan Dinshe dake yankin karamar hukumar Dala a Kano sun bayyana rashin jin dadinsu ga gwamna Ganduje bisa yadda aikin titinsu ya tsaya cak...
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Paul Pogba, ya kamu da cutar Coronavirus. Mai hora da kasar Faransa, Didier Deschamps ne ya bayyana...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda yayi ɓatanci ga Annabi Muhammad da aka yankewa hukuncin kisa a...