

‘Yar wasan guje-guje da tsalle-tsalle Ese Brume na daya daga cikin jerin manyan ‘yan wasan da za su fafata a wasan karshe na gasar League ta...
Gwamnatin jihar Kebbi ta jagoranci tawagar hukumar kwallon kafa ta kasa wajen kaddamar da fara ginin matsakacin filin wasan da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce matukar aka farfado da gasar cin kofin makarantun sakandire a fadin kasar nan, to ba sai an dogara...
Babbar kotun jiha wacce mai shari’a Dije Abdu Aboki ke jagoran ta, ta wanke wani matashi mai suna Saifullahi Haruna Kabo da ake zargin da aikata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa, Gernot Rohr, ya gayyaci karin ‘yan wasan kasar nan shida da suke taka leda a kungiyoyin kwallon kafa...
Mun gama tattaunawa da zababban gwamnan Edo God win Obaseki kan batun dawowarsa APC nan gaba kadan. Mataimaki na musamman ga gwamna Ganduje Shehu Isa Driver...
Hukumar gudanarwa ta kwalejin kimiyyar da fasaha ta Jihar Kano, ta ce babban kalubalen da kwalejin ke fuskanta shi ne yawan daliban da ta ke samu...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu daga cikin wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin bin ka’idojin da...
Asusun tallfawa kananan yara na majalisar dinkin Duniya UNICEF ya ce akalla kaso Saba’in da bakwai na yaran kasar nan da basu wuce shekaru biyar ba...
Jam’iyyar APC ta ce, ta gamsu da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar a zaben gwamnan jihar Edo daya gudana...