

Shugaban hukumar bunkasa fasahar zamani ta kasa wato NITDA Kashifu Inuwa Abdullahi ya bayyana cewa duk irin yadda annobar corona ta shafi al’amura da yawa amma...
Fitaccen jarumin nan na masana’antar Kannywood Yakubu Muhammed ya ce a shirye ya ke ya biya kudin karya yarjejeniya da masu shirya fim din mai taken:...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta bayyana cewa mutane dubu sittin da hudu da dari bakwai da sha biyar a jihar Neja ne za...
Hukumar kare hadurra ta kasa, FRSC ta tabbatar da rasuwar mutane 13 a wasu hadurra guda biyu da suka faru jiya Alhamis kan titin Oloru-Bode Sa’adu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar ‘yan sanda ta majalisun dokokin tarayyar kasar nan suka sahale mata a kwanakin baya ta shekarar dubu...
Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar ‘yan Najeriya game da wani rahoto da ta fitar a jiya da ke cewa, kowane dan kasar nan da ke da...
Yayin da dama daga makarantun kasar nan za su bude a ranar litinin na makon gobe, gwamnatin tarayya ta kara fitar da wasu sabbin ka’idoji da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce gwajin da aka yi wa mutane 93 na kwayar cutar Corona ya nuna cewa babu ko da mutum guda da ya...
Kungiyar Bakin Bulo Network For Better Tomorrow ta ce ta shirya tsaf domin kare unguwar Bakin Bulo daga shigowar barayin waya da suka addabi Unguwar a...
Hukumar kula da tatalin arziki ta kasa ta ce jihohi sha biyar a kasar nan za su samu tallafin ilimi daga wata kungiyar tallafawa ilimi mai...