

Ofishin attorney janar na kasa kuma ministan shari’a ya dakatar da wasu daraktoci guda goma sha biyu a hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa a fadarsa da ke Asorok a Abuja. Rahotanni sun ce taron ya samu halartar mataiamakin...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, yanzu Jihar Kano na matakin na shida a bangaren sha tare da ta’ammali da...
Da safiyar Larabar nan ne gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabon kwamishina Idris Garba Unguwar Rimi da zai kasance daya daga...
Majalisar dokoki ta kasa ta gayyaci Ministan ilimi, Malam Adamu Adamu da ya zo ya yi ma ta jawabi kan dakatar da shirin bude makarantu da...
Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...
Malami a kwalejen ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano CAS Dokta Kabiru Sufi, ya ce matasa na da damar samarwa kansu ayyuka da sana’o’i,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce babu-gudu ba ja da baya kan daukar mataki kan wadanda suka kasa kaya a...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta kafa Kwamitin wucin gadi na mutane 7 da zai zagaya yankunan da ake fama da ƙamfar ruwa tare da gudanar...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta bayyana cewar dokar hana goyo a kan babur da aka sanya a jihar na nan...