

Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce, a kokarinsa na kakkabe tallafin mai ya samu gibin Naira biliyan biyar da miliyan talatin da hudu a watan...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...
Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
‘Yar wasan kwallon Tennis, Naomi Osaka ta zama ta Tara a cikin jerin jaddawalin ‘yan wasan kwallon Tennis na mata. Hukumar wasan kwallon Tennis ta mata...
Hukumar kwallon kafar turai UEFA ta fitar da jaddawalin zagaye na uku a wasannin neman tikitin gasar Champions League ta kakar wasanni mai zuwa. UEFA ta...
Wani kwararre a masu yaki da amfani da kwayoyin kara kuzari a harkokin wasanni, Mista Femi Ayorinde, ya ce an samu ‘yan wasan kasar nan guda...
Daga Bala Nasir A makon da ya gabata ma tsohon ministan zirga-zirgar jiragen saman lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo, watau Femi-Fani Kayode ya sake shiga bakin duniya...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...