

Shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai Ndudi Elimelu ya ce baza su amince da karin farashin man fetir da aka samu a baya-bayan nan ba, wanda...
Tun daga lokacin da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bacerlona Lional Messi, ya bayyana aniyyar sa ta san barin kungiyar, inda kungiyoyin kwallon kafa daban-daban...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain Neymar Junior yana daya daga cikin ‘yan wasa uku na kungiyar da suka kamu da cutar Corona,...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila ta tabbatar da daukan dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Ajax, Donny van de Beek. A...
Serena Williams na ci gaba da fafutukar neman kambun gasar kwallon tennis ta Grand Slam karo na 24. Williams dai ta yi nasarar doke ‘yar wasar...
Fadar shugaban kasa ta musanta labarin da ake yadawa cewa guda daga cikin masu taimakawa shugaba Buhari wato Sarki Abba ya kamu da cutar Corona. Hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa na samar da wutar lantarki a karkara wanda gidaje a kalla miliyan biyar za su amfana da kudin...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kudancin Afrika (NUSA) ta ce a kalla ‘yan kasar nan goma sha daya ne suka rasu a Afrika ta kudu sakamakon cutar...
‘Yan kungiyar sa kai da aka fi sani da Vigilantee sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara dake karamar hukumar Danmusa a...
Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta tabbatar da samun ‘yan wasan ta guda uku dauke da cutar COVID-19. Kungiyar ta bayyana haka ne ta cikin...