

Wannan dai shi ne zama na biyu tun bayan dawo daga zaman gida ko dokar kulle tun lokacin da aka samu bullar cutar Corona a jihar...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki tsatstsauran mataki ga makarantun da suka bude, yayinda ake rade-radin bude makarantu a jihar. Idan za a iya tunawa...
Yayinda gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamitin bibiyar matsalar sace-sacen ‘yara a Kano, kungiyar iyayen yaran nan da aka sace ta ce har yanzu gwamnatin Kano...
Hukumar kwallon kafar kasar Sin (China ) ta zabi biranen Sozhou da Dalian a matsayin biranen da za a fara gasar wasannin kakar kwallon kafar...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano , wato ‘Kano state Agro Pastoral Development Project (KSADP)’, da Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya...
Gamayyar Kungiyoyin Masana’antu masu zaman Kansu , sun Kalubalanci gwamnatin tarayya da ta jiha da su dau matakin da ya dace wajen kare hakkin ma’aikata...
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za ta bude makarantu a ranar uku ga watan Agustan 2020. Sai dai gwamnatin ta ce daliban aji uku...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya dakatar da sarkin Misau, Alhaji Ahmad Sulaiman, biyo bayan rikicin da ya kunno kai a kauyen Hardawa da ke...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19. Biyo bayan rahotannin da aka gabatar a fadar...
Akalla mutane 50 ne suka mutu bayan zabtarewar kasa a wani wuri da ake hakar ma’adanai a arewacin Myanmar, a cewar hukumomin kaasr. Lamarin wanda ya...