

Ana shirye shiryen yiwa dabbobi sama da Miliyan daya duk shekara allurar rigakafi a jihar Kano wanda za ‘a fara shirin a watan Nuwamba mai kamawa...
Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawo wa a nahiyar turai a ‘yan kwanakin nan, wani batu da masu sharhin wasanni suka mai...
Kungiyar Kwallon kafa ta Middlesbrough ta sanar da raba gari da mai horar da kungiyar tsohon dan wasan kasar Ingila Jonathan Woodgate, ta re da...
Kasar Japan ta sanar da ficewa daga neman karbar bakuncin wasan kofin duniya na mata a shekarar 2023. Fitar kasar ta Japan ya sa yanzu...
Dan wasa na daya a duniya a wasan Tennis Novak Djokovic , ya bayyana sanar da cewar ya kamu da cutar Corona sakamakon gwajin da...
WA ZAI LASHE GWARZON DAN WASA A BANA, LEWANDOWSKI RONALDO, MESSI, BRUNO FERNANDEZ, MANE…? Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawowa a nahiyar...
Saudiyya ta ce mazauna kasar ne kadai za su gudanar da aikin hajjin bana. Ko da yake Saudiyya ta ce baki ‘yan kasashen waje, da ke...
Kungiyar Kwallon kafa ta Inter Milan , na son zaman dan wasan gaban ta Lautaro Martinez , wanda Barcelona ke zawarci. Martinez dan kasar Argentina,...
Dan wasa Borna Coric, ya bayyana kamuwa da cutar Corona , kwana guda bayan da aka soke gasar Andria Tour dalilin kamuwar Grigor Dimitrov ,...
Gwamnatin tarayya ta ce dole ne ayi amfani da matakan kariya kan cutar Covid-19 da zarar an bude tashoshin jiragen kasa. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya...