

Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...
Malami a kwalejen ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano CAS Dokta Kabiru Sufi, ya ce matasa na da damar samarwa kansu ayyuka da sana’o’i,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce babu-gudu ba ja da baya kan daukar mataki kan wadanda suka kasa kaya a...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta kafa Kwamitin wucin gadi na mutane 7 da zai zagaya yankunan da ake fama da ƙamfar ruwa tare da gudanar...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta bayyana cewar dokar hana goyo a kan babur da aka sanya a jihar na nan...
Wasu ma’aikatan kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano KEDCO guda biyu sun rasa rayukan su, sanadiyyar hatsarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar...
Siyasar Kano dai aka ce sai Kano, Malam Salihu Sagir Takai dai daya ne daga cikin manyan ‘yan takarar gwamnan Kank a zabukan shekara ta 2011,...
Wani magidanci a jihar Kaduna ya fede cikin sa da wuka sanadiyyar zafin cutar gyambon ciki wato (Ulcer) dake damun sa. Wannan al’amari dai ya faru...
‘Yan kasuwa a jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Malam Nasir El-rufa’i kan ya bude musu kasuwannin jihar domin ci gaba da kasuwanci. Shugaban kungiyar ‘yan...
Hukumar tsara birane ta jihar Kaduna ta rushe gidaje sama da 50 a filin idin bare-bari dake yankin kofar Kona a Zariya. Cikin wata zantawa da...