

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna tausayinsa kan halin da al’umma ke ciki sakamakon killace su a gidaje a yakin da ake...
A yau juma’a ne ya kasance rana ta farko da aka fara zaman gida na tsawon mako guda da gwmnatin Kano ta umarci yi a wani...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, sarakunan gargajiya na cikin wadanda za su taimakawa gwamnati wajen sanya idanu akan iyakokinta da makwabtan jihohi da aka samu bullar...
Wata kungiya dake rajin kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa wato youth for women rights international ta yi Kira ga al’ummar jihar Kano dasu...
Kididdigar da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar a daren Alhamis da misalin karfe 10:20 ta nuna cewa babu ko mutum daya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce daga ranar Jumu’a ta dakatar da jama’a daga hada sahun sallah domin kaucewa cakuduwa a tsakanin jama’a. Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji...
Kungiyar likitocin dabbobi, ta kasa reshen jihar Kano, ta bada gudunmowar kayan wanke hannu a wani mataki na kokarin dakile yaduwar cutar Corona Virus, a fadin...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta mika sakon ta’aziyyar ta ga dan wasanta Rahakku Adamu, wanda dan sa Muhammad Rahakku, ya rasu a ranar talatar...
Wani babban dan kasuwa Alhaji Shehu Ashaka, ya ja hankalin mawadata a fadin jiha wajen bada gudunmowa da za ta ragewa mutane radadin kuncin rayuwa da...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, ya yi kira ga al’ummar kasar Zazzau da jihar Kaduna gaba daya da su zama masu bin doka da...