

Shugaban hukumar kula da hasken wutar lantarki na kan titina da kawata burni na jihar Kano, ya bayyana cewa sun fito da tsarin rage shan mai...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Katsina, ta sanar da kashe dan garkuwa da mutane, gudan daya tare da kwato shanu sittin. Rundunar ta sanar da kubutar da...
Kwamitin tsara kasuwar Rimi da zamanantar da ita ya ce karamar hukumar birnin Kano za ta ci gaba da zamanantar da kasuwar Rimi kamar yadda sauran...
Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...
Gwamnatin tarayya ta sanar da rage farashin man Fetur daga naira 145 zuwa naira 125, biyo-bayan karyewar farashin man a kasuwar duniya a dalilin bullar kwayar...
Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma sun ce za su rufe daukacin makarantun dake yankin daga ranar Litinin mai zuwa, saboda annobar cutar Coronavirus. Shugaban kungiyar Gwamnonin...
Wani mawallafin littafin ma’aurata Tijjani Muhamad Musa ya gano wasu sinadirai guda 85 da za su rage yawan matsalolin da ake samu a tsakanin ma’aurata. Tijjani...
Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun kai wa kwanbar motocin tsohon ministan tsaro kuma gwmanan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a nan...
Gwamnatin jihar Sokoto ta datakatar da baje kolin nuna kayayyakin al’adun gargajiya da shirya yi a yau Laraba. Gwmnan jihar Sokoto Allhaji Aminu Waziri Tambuwal ya...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce zata hada gwiwa da maaikatar lafiya ta jihar Kano domin wayar da kan mutane kan irin shirye-shiryen da...