

An dai kashe Hajiya Sa’adatu Rimi ne a ranar 14 ga watan Janairun shekara ta 2006 a gidanta dake nan Kano cikin dare. Al’ummar jihar Kano...
Hukumar zabe mai zamankanta ta kasa INEC ta ce babu wani dan bautar kasa da zata tura karamar Hukumar Bebeji domin gudanar da aikin zaben cike...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce zata samar da ingantaccen tsaro a dukkannin kananan hukumomi tara da za’a sake gudanar da zabe a ranar 25 ga...
Daga A cikin wani sabon rahoto da shafin Firmfare dake kasar India ya fitar ya nuna cewa ana saran manyan jaruman biyu zasu iya fitowa tare...
Kotun koli ta sanya ranar Litinin mai zuwa don sauraran yanke hukuncin shari’ar zaben gwamnan jihar Kano da aka yi zuwa ranar 20 ga watan nan...
Kotun koli ta saka ranar 20 ga watan Janairu domin yanke hukunci akan shariar kujerar Gwamnan Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...
Aliko Dangote ya sake jaddada kudirinsa na sayan kulub din wasan kwallon kafa na Arsenal, a shekara ta 2021. Mai kudin nahiyar Afrikan ya bayyana haka...
Babban limamin massalacin juma’a na tokarawa Malam Ado Ya’u ya ce shuwagabanin kananan hukumomi su mai da hankali a kan al’ummar da suke jagoranta a nan...
Masu digiri na Phd da digiri na biyu na daga cikin mutanan dake neman aikin malaman makaranta a jihar Kaduna. Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire...
Hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce ta fara bincike kan zargin korafin cin hanci na wasu Alkalan Kotun...