

Fasinjoji sun shiga halin-ni ‘ya-su bayan da wani tsuntsu ya kawo tsaiko wajen tashin su anan jihar Kano Shigar wani tsuntsu cikin jirgin Saman Ethiopian airline...
Wani mutum da ake kira da Ibrahim ya kashe wani bawan Allah da ake kira da Auwal Hussain saboda haske budurwarshi da fitilar cocila yayin da...
Wani matashi da ake kira da loba boy ya fada tarkon masu damfara a facebook, inda sukayi amfani da hotunan baturiya suka bude shafi da kuma...
Lauyoyin Kare hakin dan Adam na cigaba da Bincike akan matashin nan da “yan sandan madobi suka doka har ta kai ga ya dukan yayi sanadiyyar...
Gwamnan Ganduje ya kammala gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokoki ta jihar Kano. Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da daftarin kasafin...
A halin da ake cikin gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya sauya harshe zuwa harshen hausa yana mai cewa ya zama wajibi ya bayyana yadda kushin daftarin...
Dowload Now A yi saurao lafiya.
A cikin shirin za ku ji cewa: Gwamnatin jihar Kano ta umarci makarantun ‘yan mari su mayar da mutanen da ke tsare a hannunsu zuwa makusantansu....
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC , reshen jihar Kaduna ta mika motoci guda hudu da ta kwato daga hannun wasu hukumomin jami’ar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya isa majalisar dokoki don gabatar da daftarin kudirin kasafin kudin badi. Gwamnan Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya isa harabar...