

Rundunar sojan Najeriya mai kula da tsaron fadar shugaban kasa ta umarci al’umma da kada su tsorata lokacin bikin yancin Najeriya da zaa gudanar ranar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zayyano dalilan da suka sanya bai barwa mataimakin sa ya ja ragamar shugabancin kasar nan ba, idan yayi tafiya zuwa kasashen...
Fadar shugaban kasa ta maida martani kan zargin da wasu ke yi cewa Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi yaji. A cewar fadar shugaban kasar...
Shin Aisha Buhari tayi yaji? Rahotannin sun bayyana cewar tun bayan kammala aikin Hajjin Bana ba’a sake ganin fuskar Uwar gidan shugaban kasa ba Hajiya Aisha...
BUK ta kori dalibai 63 saboda satar jarrabawa Jami’ar Bayero dake nan Kano ta kori dalibai 63 sakamakon kama su da laifuka daban-daban na magudin jarrabawa....
Yau Google ke cika shekaru 21 muhimman abubuwan da ya kamata ka sani game dashi Menene Google? Google kamfanine na ‘yan kasar Amurka wanda ke hada-hadar...
Yadda ‘Yansandan Kano suka cafke wadanda suka kone magidanci Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta Sami nasarar cafke mutanen da suka kona magidanci da ‘yar sa Mai...
Mutumin da ya daure ‘ya’yan sa shekaru 3 a Kano ya rasu a Asibiti Da safiyar yau ne babban Kwamandan Hukumar yaki da safarar bil Adama...
A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta dauki matakin rufe ikokin kasar nan da nufin inganta harkokin tsaro da kuma wadata kasar nan da abinci ,...
Sakataren yada labarai na gwamna Kano Abdullahi Ganduje ,Abba Anwar ya musanta rade-raden da ake yadawa cewar gwamnatin Kano na shirin yunkurin sauya wa sarkin Kano...