Jiragen yakin rundunar sojin sama na kasar nan sun yi luguden wuta kan wasu maboyar ‘yan bindiga a jihar Zamfara. Rahotanni sun ce wasu daga cikin...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta tabbatar da cewar za ta duk mai yiwuwa wajen ganin ta tabbatar da kudurin gwamnatin Tarayya wajan ganin ta hana...
Gwamnatin tarayya ta gargadin masu rike da sarautar gargajiya a jihar Zamfara da sauran al’ummar jihar da kada su bawa ‘yan ta’addar yankin mafaka, kasancewar hakan...
Kungiyar malaman kwalejojin fasaha da kimiyya ta kasa ASUP tayi barazanar tafiyar yajin aikin gargadi na mako guda, sakamakon abinda ta kira na gaza biya mata...
Wasu ‘yan fanshi da makami sun kashe mutane bakwai a wani bankin kasuwanci da ke garin Ido-ani a yankin karamar hukumar Ose a jihar Ondo. ...
Farfelan jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojin sama na kasar nan ya felle kan wani hafsan sojin sama a garin Bama da ke jihar Borno. Rahotanni sun...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa (RIPAN) ta ce cikin watanni uku da suka gabata an yi fasakwaurin shinkafa zuwa cikin kasar nan da ya kai...
Shugaban karamar hukumar Wukari a jihar Taraba Mr. Daniel Adi, ya ce, mutane goma sun rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin kabilun Tivi...
Hukumar rabon arzikin kasa (RMAFC), ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba, za ta fara bincikar bankuna game da harajin da ake karba akan...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kaduna ta yiwa maniyyata aikin hajjin bana 2,200 gwajin daukar bayanai ta hanyar dangwalen yatsa domin gudanar da aikin hajjin...