Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashawa : An gayyaci Garba Ramat don amsa tambayoyi a Kano

Published

on

Hukumar yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci shugaban hukumar lura da ƙwaryar birnin Kano Engr. Abdullahi Garba Ramat domin amsa tambayoyi kan wasu zarge-zarge.

Shugaba hukumar Muhyi Magaji Rimin Gado shi ne ya tabbatar wa da Freedom Radio hakan.

Wata majiya dai ta ce, ana zargin Ramat ɗin da karkatar da miliyoyin kuɗi zuwa ga wasu kamfanoni mallakin sa a matsayin ɗan kwangila.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!