Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama ‘yan ta’adda 352

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama mutane 352 da ake zargi da aika laifuka daban-daban a jihar cikin watanni shidan shekarar da muke ciki ta 2021.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Abiodun Alabi, ne ya bayyana hakan jiya Alhamis ta cikin wata sanarwa da ya fita ga manema labarai, mai dauke da sa hannun  mai magana da yawun rundunar SP Ahmad Wakil.

Rundunar yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar mutane 6 a harin da Boko Haram ta kai yankin Jidari Polio jiya Alhamis

Alabi ta cikin sanarwar ya ce rundunar ta samu korafe-korafe 221 na mutanan data kama tsakanin 8 ga watam Maris zuwa watan Agustan da muke ciki.

Ya kuma ce mutanan da aka kama ana zargin su da aikata laifuka daban daban da suka hadar da na garkuwa da munate da fashi da makami da cin zarafin kananan yara da dai sauran laifuka.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!