Connect with us

Bidiyo

Shirin Inda Ranka 14-07-2022

Published

on

Shirin Inda Ranka 14-07-2022

Yayin da aka kammala hawan babbar sallah lafiya, shi kuwa wani matashi na can asibiti cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai biyo bayan zargin wani jami’I ya sare shi a allon kafada.

Wata kotu anan Kano ta aike da wasu matan aure gidan gyaran hali sakamakon lakada wa wata mata duka a gidan biki.

A hannun guda kuwa, matar wani hambirin hayam ta tsere bayan da yayi kalaci da akuya daya da kwanun shinkafa biyu a zama guda.

Ku saurari cikakken shirin domin jin cikakkun labaran tare da Samira Sa’ad Zakirai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!