Hukumar lura da asibitoci da dakunan binciken lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano ta bayyana cewa babu mamaki idan har aka dade ba a gano...
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Gwamnatin Kano ta ce zata karawa ‘yan kasuwa kwana guda matukar sun bi dokar da aka gindaya musu kan Covid-19. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Shugaban sashen horas da dabarun shirya fina-finai, Alhaji Musa Gambo, ya nemi kungiyoyin masu gudanar da sana’ar fim su rinka tura mambobinsu wuararen samun horo domin...
Yanzu haka hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa dake nan Kano INEC ta fara raba kayayyakin aikin zabe zuwa kananan hukumomi tara na Kano da...
Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana cewa wasu masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa sun sace dagacin Karshi dake karamar hukumar Rogo Malam...
Kimanin dalibai ‘yan asalin jihar kano 300 ne suka sami tallafin karatu a jami’ar Bayero ta Kano. Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello...
Aliko Dangote ya sake jaddada kudirinsa na sayan kulub din wasan kwallon kafa na Arsenal, a shekara ta 2021. Mai kudin nahiyar Afrikan ya bayyana haka...
Dagacin Gwazaye dake Karamar hukumar kumbotso a nan kano Malam Umar Ali, Ya ce rashin tura yara makaranta da bibiyar karatunsu shi ke kawo koma baya...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta alakanta matsalar mace-macen Aure a yanzu da rashin sauke hakkin da Allah ya dorawa mazajen ta bangaren kula da yalansu....