Labarai
Tawagar kwallon Kwando ya Kano Pillars ta doke Niger Potters

Tawagar kwallon Kwando ya Kano Pillars ta fara gasar firmiyar Najeriya NBBF zagaye na biyu da kafar dama.
Hakan ya biyo bayan samun nasara a wasan ta na farko bayan doke mai masaukin baki Niger Potters.
Wasan zagaye na biyun na Savannah Conference da ake fafata shi a birnin Minna na jihar Niger, Pillars ta samu nasara da maki da maki 97 da 67 a wasan da suka fafata a ranar Lahadi.
You must be logged in to post a comment Login