Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Tsaro: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 8 a Kaduna

Published

on

Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye.

Kwamishinan tsaro na jihar Samuel Aruwan ya ce ƴan bindigar sun tare hanya ne inda suka buɗewa motar fasinja wuta da kuma wata buɗaɗɗiyar mota mai ɗauke da katako, kuma nan take suka kashe mutum biyar.

Wasu rahotanni sun ce mutane da dama ƴan bindigar suka yi daji da su a harin.

A wata sanarwa da ya fitar, kwamishinan ya ce an kuma kashe mutum uku a wani hari da aka kai ƙauyukan Akibu da Inwola a ƙaramar hukumar Kachia inda aka sace shanu sama da 180.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!