Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsautsayi: An fasa idon amarya a wajen kidan DJ

Published

on

Amarya Khadija Abdullahi da iyayenta sun zargi ‘yan sintiri na Vigilante na unguwar Dan Tamashe da yi yin sanadiyyar fasa mata ido daya yayi da ake tsaka da shagalin bikin aurenta.

Haka kuma dangan nata sun bayyana cewa iftila’in ya faru ne lokacin da wadanda suke zargi da yin sanadiyyar rasa idon nata yayin da suka raraki mutanen da ke wajen kidan DJ ɗin bikinta.

Ga dai ƙarin bayanin da suka yi.
https://youtu.be/UE7o0U1_41Q

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!