Manyan Labarai
Yadda aka fara amfani da sabon farashin wutar lantarki
A farkon watan nan na Satumba ne kamfanonin samar da wutar lantarki suka fara amfani da sabon farashin wutar lantarki da aka sanya.
Sabon tsarin ya karkasa masu amfani da wutar zuwa gida biyar inda karfin aljihun kowane ma’aunin wutar da za a ba shi.
Akan haka ne wakiliyar mu Hauwa Wali ta gana da wasu daga cikin mazauna birnin Kano kan wannan karin firashin na wutar lantarki.
“Akasarin masu bayyana ra’ayoyin su suna cewar bas u gamasu da sabon firashin ba, hasalima ba wutar ake samu ba”.
“A gefe guda ma wasu na ganin cewar yanzu ana bukatar na kai wa bakin salati ba ta wutar ake yi ba”.
Ya yin da kuma muke dakwan Muna mai magana d ayawun kamfanin rarabba wutar lantarki da ke kula da jihohin Kano da Katsina da kuma Jigawa, Ibrahim Sani Shawai, ya bayyana cewa zai magantu a labaru na gaba don jin mai haifar da wannan karin da sabon tsari da aka rabe-raben wajen amfani da wutar.a
You must be logged in to post a comment Login