Labarai
Yadda Buhari ya kaddamar da kwamitin bunkasa Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin bunkasa Najeriya da na nan da shekaru 30 da aka yi lakabi da Agenda 2050.
Ana sa ran wannan Agendar ta 2050 zai samarwa ‘yan ƙasa ayyukan yi na fiye da mutune miliyan 100 daga talauci sakamakon hasashen da Bankin Duniya ya yi cewa, idan ana tafiya hakan nan da shekara ta 2040 yawan ‘yan Najeriya zai kai miliyan 400.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ya yin kaddamar da kwamitin ya bayyana cewar, kwamitin zai fitar tsare-tsare wajen ciyar da kasar nan gaba.
Buhari zai dakatar da yajin aikin likitoci a Najeriya
Bashir Sanata ya soki Buhari kan mawuyacin halin da ‘yan Najeriya ke ciki
Kwamitin wanda Mr Ated Peterside zai jaogranta ya yin da ministan kudi da tsare-tsare Hajiya Zainab Ahmed sai kuma gwamnoni guda daya daga shiyoyin kasar nan guda 6.
You must be logged in to post a comment Login