Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Yadda ziyarar Sunusi Lamido ta gudana a jihar Kaduna

Published

on

Dandazun mutane suka tarbi tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II a ya yin da ya kai ziyara ga abokin sa Nasir El-rufa’I a jihar Kaduna a dazun nan.

Shi dai tsohon sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na II babban aminin gwamnan jihar Kaduna ne Malam Nasir El-Rufai kud-da-kud.

A dai kwanakin baya ne gwamnan jihr Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sauke Malam Muhammadu Sunusi na II daga kan karagar mulki kan bambacin siyasa da suke da shi, amma kuma ana zargin cewa ya sauke shi kan kin yin biyayye da girmamawa da kuma rashin iya gudanar da mulki, jaridar Premium times ta rawaito cewa, al’umar jihar Kaduna ta dama ne suka tarbi tsohon sarkin.

Ka zalika jirgin da ya dauko tsohon sarkin Muhammadu Sunusi ya sauka a  jihar Kaduna da misalin karfe 10 da rabi na safiyar yau Lahadi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!