Kiwon Lafiya
Ya kamata masu cutar Sikila su kauce wa abinda zai janyo wa lafiyarsu barazana- Dr. Auwal Barodo
Kwararren likitan nan na sasehn kula da cutukan da suka shafi jini a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke nan Kano Dr. Auwal Barodo ya bukaci masu lalurar amosanin jini watau Sikila da su kula da lafiyar su tare kauce wa duk abinda ka iya tayar musu da ciwon a wannan lokaci na Azumin Ramadana.
Ga rahoton Zahra’u Sani Abdullahi kan yadda masu lalurar za su yi Azumi.
Danna alamar Play don jin wannan rahoto.
You must be logged in to post a comment Login