Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Yanzu-yanzu: El-rufa’i ya naɗa sabon sarkin Zazzau

Published

on

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya sanar da naɗin Alhaji Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau na goma sha tara.

Wannan na cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun kwamishinan ƙananan hukumomi na jihar Kaduna Ja’afaru Ibrahim Sani.

An dai shafe sama da mako biyu bayan rasuwar sarkin Zazzau marigayi Dr. Shehu Idris kafin sanar da sabon Sarki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!