Connect with us

Labaran Kano

Yanzu-yanzu: Ganduje ya tsige sarki Sanusi II

Published

on

Kai tsaye da Gwmanatin Kano ta sanar da tsige sarkin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa ta tsige sarkin Kano daga mukamin sa.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya sanar da hakan a yayin zaman majalisar zartarwa.

Kazalika Gwamna Ganduje ya ce nan gaba kadan za’a sanar da wanda zai gaji sarkin

Muna dauke da cigaban labarin nan gaba kadan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!