Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Babu dole ga wanda ba ya son a yi masa riga-kafin Korona – Buhari

Published

on

Gwamnatin Tarayya ta ce babu dole ga duk dan Najeriya da bay a sa son ayi masa allurar rigakafin cutar corona.

Karamin Ministan lafiya na kasar nan Olorunnimbe Mamora ne ya bayyana hakan a Abuja.

Sai dai ya ce wani hanzari ba gudu ba, domin kuwa duk wanda zai fita daga kasar nan sai ya gabatar da shaidar da ke nuna an yi masa rigakafin cutar corona.

Corona: Ba wanda zai je Hajji sai wanda aka yiwa Rigakafi inji Saudiyya

A talatar nan ne Najeriya ta karbi kusan miliyan 4 na rigakafin corona, karkashin shirin samar da allurar rigakafin corona ga matalautan kasashe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!