Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu samar da ingantattun ababen bukata ga maniyyata- NAHCON

Published

on

Shugaban Hukumar jin dadin alhazai ta Nijeriya NAHCON Alhaji Zikirullahi Kulle Hassan, ya bada tabbacin cewa hukumar za ta cika dukkan alkawuran da ta dauka na samar da ingantattun abubuwan bukata ga maniyyata yayin aikin Hajjin bana.

ZikirullahiHassan, ya bayyana hakan ne yayin bankwana da tawagar farko ta jami’ai abirnin tarayya Abuja, kafin tashin su zuwa kasa mai tsarki a karshen mako.

Ya ce, rikicin da ake fama da shi a kasar Sudan ba zai hana fara jigilar maniyyatan Najeriya a ranar Alhamis 25 ga watan Mayun da muke ciki ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!