Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarraya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba,...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Gwamnatin tarayya ta ce, ta fara gina manyan gadoji tare da sabunta wasu da yawansu ya kai Arbain a fadin kasar nan. Minsitan ayyuka da gidaje...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da mayar da hukumar yi wa ‘yan kasa rijista ta NIMC zuwa ma’aikatar sadarwa ta zamani a birnin tarraya Abuja....
Kotun kolin kasar nan ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu a zaben da aka gudanar ranar 16 ga watan Nuwamban...
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...
Bilal Musa Bakin Ruwa jami’in hulda da jama’a na Kungiyar Kima ta kasuwar kantin kwari ya kalubalanci gwamnatin jihar Kano kan gaza gudanar da zabe a...
A makon da ya gabata ne rikici ya kunno kai a tsakanin sojojin bakan dake kare muradun gwamnatin Kano a kafafan yada labarai bayan da maitaimakawa...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙalubalanci wasu cikin dattawan Kano kan matakin da suka ɗauka na kai wa shugaba Muhammadu Buhari ƙorafi kan batun ƙarɓo bashi da...