Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aike da ta’aziyar sa ga al’umma da kuma jihar Kaduna kan rashin da aka yi na Sarkin Zazzau Alhaji...
Kotun majistret mai zamanta a nan Kano ta aike da kansilan mazabar Bachirawa a karamar Hukumar Ungogo gidan yari saboda dokan wani matashi. A makon da...
Kotun daukaka kara dake zamanta a nan Kano ta jingine hukuncin da kotun sauraron karar zabe ta yi ranar 24 ga watan Yulin da ya gabata...
Hukumar bincike game da aukuwar hadarin jiragen sama ta kasa AIB ta fitar da kwarya-kwaryar rahoton farko na hatsarin jirgi mai saukar Ungulu da ya fada...
Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP yace ko kadan bai kamata gwamnan Kano ya rika bari ana amfani dashi a wajen yin murdiyar zabe ba domin hakan...
Gwamanatin jihar Kaduna ta jibge jami’an tsaro a titin filin tashi da saukar jiragen sama na Jihar da nufin tabbatar da tsaro a jihar baki daya....
Masanin tattalin arziki na kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dr. Abdussalam Kani yace rashin cigaba da dora ayyukan da gwamnatocin baya ke yi na daga cikin...
Babban mataimakin Gwamnan Kano kan kafafan yada labarai Shehu Isah Driver yayi martani kan kalaman Hon Amanallah Ahmad. Shehu Isa Driver ya kalubalanci kalaman Hon Amanallah...
Dattijo Alhaji Gambo Abdullahi Danpass ya kalubalanci gwamnatin shugaban kasa Buhari bisa yadda ya ce gwamnatin ta gaza shawo kan matsalolin da al’ummar Najeriya ke ciki...
A wani mataki na tallafawa al’umama sakamakon annobar Corona, gwamanatin tarayya ta fitar da jadawalin fara yin rijistar shirin rage radadi a yau litinin. Cikin wata...