Sani Yalo Gurjiya daga jam’iyyar APC zuwa ya yi yana kira ga gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya dawo gida Kano domin babu alamar za...
Tsohuwar Jaruma Hema Malini ta bayyana cewa furta maganganu marasa dadi game da masana’antar Bollywood hakan bazai sa tayi kasa a guiwa ba, domin kamar yanda...
Najeriya ta matsa mataki na 29 a fannin kwallon kafa a fadin duniya a wani sabon jaddawali da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar....
Daga Fatima Muhammad Adamu A kwana kwanan nan ne, shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatinsa ta rika ciwo bashi daga kasashen ketare...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Masana kan tattalin arziki sun bayyana cewa a halin da ake ciki a yanzu tattalin arzikin kasar nan bai hau kan farkin...
Daga Aisha Sani Bala Wani ma,aikacin jinya a asibitin koyarwa na Aminu Kano Gambo Isa Muhammad,ya bayyana irin yarda suke kula wa da Marasa lafiya dama...
Gwamnatin tarayya ta ce za’a kammala aikin shimfida layin doga na jiragen kasa da ya tashi daga Lagos zuwa birnin Badin daga na zuwa watan Disamabar...
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da suke kasuwanci a kasar Ghana cewa zasu samu cikakken tsaro a kasar ta yayin gudanar...
Rundunar sojin kasar ta ce dakarun ta na Operation Hadarin Daji sun kashe ‘yan tada kayar baya da ke boye a kauyen Kwiambana a jihar Zamfara...
Gwamnatin tarayya ta aikewa majalisaar dokokin kasar nan kudirinta na sake bude sabuwar hukumar yaki da cin hanci da rasahawa a fadin kasar nan. Ministan Shari’a...