Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani tambari da za a rika amfani da shi wajen gudanar da bikin ranar yancin kai a kasar nan...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta zakulo mutanne 10 da wani gini ya danne bayan ruftawar sa a unguwar gwammaja ‘yan-kosai dake karamar hukumar dala....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatin sa ta rika ciyo bashi daga kasashen ketare matukar ana son a magance matsalar da...
An tashi baram-baram bayan da aka kwashe awa 8 ana tattaunawa da gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta kasa biyo bayan rashin cimma matsaya. Wannan na...
Kwamishinan zabe na jihar Akwa Ibom Mr Mike Igini ya ce hukumar zabe ta tabbatar da zargin da ake yi wa wasu malaman jami’o’I 3 na...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Pierre-Emerick Aubameyang, ya rattaba hannu a yarjejeniyar ci gaba da zama kungiyar har tsawon shekaru uku masu zuwa. Kwantiragin...
Kwamitin karta-kwana da gwamnatin Kano ta kafa don yaki da miyagun kwayoyi ya kama tabar wiwi da ya kai nauyin kilogram hamsin da uku da digo...
Kungiyar kwallon kafa ta Club Brugge, ta bayyana cewa dan wasan ta David Okereke dan asalin Najeriya, ya kamu da cutar Corona. Club Brugge ta ce...
Tsohon jami’in kula da lafiya na kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 17 ta kasa, Dr. Ayodeji Olarinoye, ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun yi holen wasu mutane 15 da ake zargin su da cin zarafin wasu ‘yan mata kanana cikin su har...