Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar kano SEMA ta ce dole ne sai masu hannu da shuni sun shigo cikin hukumar don bada tallafi ga wadanda...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a yanzu haka mutane 26 ne suka rage masu fama da cutar Corona a Jihar, kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Jihar...
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya sanya hannu kan dokar da aka yi wa kwaskwarima ta hukunta masu aikata laifin fyade musamman ma ga kananan yara....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci Unguwar kofar Mazugal, Lungun mai lalle, don jajantawa wadanda iftila’in rusau ya afkawa a cikin makon nan. Gwamnan...
Kotun majistiri da ke Gidan Murtala a nan Kano ta aike da sammaci ga shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi bisa zargin yin zamba cikin aminci....
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu na ta janye ƙarin farashin wutar lantarki da na man fetur da ta yi....
Dan wasa Novak Djokovic ya yi nasara a wasan sa na farko a gasar kwallon Tennis ta Italian Open, bayan da aka koreshi daga gasar US...
Tsohon shugaban hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya wato IAAF, Lamine Diack, an yanke masa hukuncin dauri a gidan gyaran hali sakamakon samun sa da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta bukaci ‘yan kwangilar da ke aikin gina sabon asibitin garin Bichi da su gaggauta kammalawa cikin kankanin lokaci, kasancewar gwamnatin...
Hukumar yiwa ‘yan kasa katin shaidar zama dan kasa ta ce ta tattara bayanan wadanda ta yiwa rijista a kasar nan da yawan su ya kai...