Daga Hafsat Danladi Abdullahi Hukumar lafiya ta duniya WHO tare da hadin gwiwar kungiya mai rajin kare kai daga illar kashe kai ta duniya ta kebe...
Shugaban kasa Muhammdu Buhari na tsaka da ganawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki kan yadda aka sami tashin gwauron zabi na firashin kayan...
Mai garin Gama da ke karamar hukumar Nassarawa anan Kano ya koka kan matsalar karancin ruwan sha da suke fuskanta tsawon shekaru ba tare da mahukunta...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta tabbatar da karuwar mutane 176 masu dauke da cutar Covid-19, wanda hakan ya kara yawan masu cutar a...
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa FRSC ta yi Karin girma ga wasu manyan jami’an ta guda saba’in da tara zuwa matsayin mataimakan kwamandan hukumar. Hakan...
Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Mele Kyari yace gwamnatin tarayya ta Rufe Matattun man kasar nan saboda rashin gudanar da ayyukansu yanda ya kamata. Shugaban...
Gwamnatin tarayya ta bai wa shugaban hukumar manyan asibitocin kasar nan umarnin da ta maye gurnbin likitocin da suka tsuduma yajin aiki da ‘yan hidimar kasa...
An sake samun wani kwamishina a gwamnatin Godwin Obaseki da ya ajiye aikin sa wanda ya sanaya kawo yanzu kwamishinoni 3 ke nan sun mika takardar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin bunkasa Najeriya da na nan da shekaru 30 da aka yi lakabi da Agenda 2050. Ana sa ran wannan...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa, LMC ya shirya wayar da kan kungiyoyin gasar cin kofin kwararru ta kasa dangane da tattara bayanan neman lisisi. Za...