Rundunar sojin kasar nan ta mika mata da kananan yara 778 da aka kamo yayin harin da aka kaiwa wata kungiyar ‘yan ta’adda a jihar Nasarawa....
An rantsar da shugaban bankin raya kasashen Afrika Akinwunmi Adesina don shugabantar bankin na tsawon shekaru biyar. An dai sake zaben Akinwumi Adesina a makon da...
Mutane unguwar Kurna Asabe a yankin karamar hukumar Ungogo a cikin birnin Kano, na cigaba da kokawa kan yadda rashin magudanar ruwan ke yi musu barazanar...
A kalla mutane dubu biyu da ashirin da bakwai ne wadanda hare-haren ‘yan bindiga ya tilastawa barin matsugunarsu, su ka dawo gidajensu a jihar Katsina. Mutanen...
Gwamnatin jihar Osun ta ce, za ta kara duba yiwuwar bude makarantu a fadin jihar daga ranar 21 ga watan Satumbar da muka shiga. Gwamnatin jihar...
Karon farko cikin watanni hudu an samu raguwar masu kamuwa da cutar corona mafi karanci a kasar nan. A jiya litinin dai mutane 143 ne kacal...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce, a kokarinsa na kakkabe tallafin mai ya samu gibin Naira biliyan biyar da miliyan talatin da hudu a watan...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...
Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....